...Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Ari

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Baba Ari
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 71, shirin ya tattauna da fitaccen dan wasan fina-finan Kannywood da aka fi sani da Baba Ari.

Jarumin ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da fina-finai.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdussalam Usman

Gabatarwa da tsarawa: Halima Umar Saleh