Coronavirus: Shekara ɗaya da samun mutuwar farko sakamakon Covid-19
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A ranar 11 ga watan Janairun shekarar 2020 kafar yaɗa labaran ƙasar China ta sanar da cewa wata sabuwar cuta da ta ɓulla ta kashe wani mutum.
Shekara ɗaya bayan nan... Covid-19 ta mamaye duniya kuma a yanzu yawan waɗanda suka mutu ya kai miliyan 1.9.