Yadda aka shafe shekarar 2020 ana aiwatar da abubuwa ta intanet

Bayanan bidiyo, Bidiyon shekarar 2020 da aka dinga yi kusan komai a intanet
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Idan aka ajiye batun annobar Covid-19 a gefe, a iya cewa shekarar 2020 ta kawo wasu ci gaba sosai a fannin kimiyya da kuma ƙarfafa alaƙa ta hanyar ganawa da tarukan da muka dinga yin ta intanet.

Ga dai yadda lamurra suka kasance a cikin wannan bidiyon na waiwaye.