Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Coronavirus a duniya: 'Ni na yi ajalin mahaifiyata ta hanyar sa mata cutar korona'
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Iyalai a Iraki na yaki da cutar korona da ta zame musu sabuwar maƙiyiya, wacce ta sa maƙabartunsu da asibitocinsu ke cika.
Iyalan da ke alhini tuni suka sadaukar da lafiyarsu don kula da masoyansu da ke fama da cutar Covid-19.
A yanzu suna zama wasu ƙungiyoyin da ke yaƙi da cutar kamar yadda suka yaki ƙungiyar IS.
Gabriel Chaim ne ya dauki bidiyon
Daisy Walsh ce ta shirya