Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Bidiyo: Ko annobar korona za ta kawo tsauraran sauye-sauye a duniya?
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
A shekarun baya can da suka gabata, san samu sauye-sauye sakamakon annoba daban-daban da suka addabi a duniya. Shin ko a wannan karon ma annobar korona za ta kawo tsauraran saue-sauye a duniya?