Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda 'yan Legas ke karyata korona duk da can ne cibiyar cutar a Najeriya
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Yawan masu cutar korona na karuwa a Afrika. Amma har yanzu a wasu kasashen mutane ba su ma yarda cewa annobar gaskiya ce ba.