Bikin gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

Wanann shafin zai ke kawo yadda ake bikin bayyana gwarzon kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Msu takarar mace mai horarwa da ba kamarta

    Fifa

    Asalin hoton, Getty Images

    Fifa

    Asalin hoton, Getty Images

  2. Kyautar Puskas, Marcin Oleksy

  3. Labarai da dumi-dumi, Gwarzon gola a 2022:, Emi Martinez

    Fifa

    Asalin hoton, BBC Sport

  4. Masu takarar golan da ba kamarsa

    Fifa

    Asalin hoton, Getty Images

    Bayanan hoto, EMILIANO MARTINEZ (Aston Villa/Argentina)
    Fifa

    Asalin hoton, Getty Images

    Bayanan hoto, THIBAUT COURTOIS (Real Madrid/Belgium)
    Fifa

    Asalin hoton, Getty Images

    Bayanan hoto, YASSINE BOUNOU (Sevilla/Morocco)
  5. Labarai da dumi-dumi, Macen da ba kamarta a tsaron raga, Mary Earps

    Fifa

    Asalin hoton, BBC Sport

  6. Fifa Awrad

    Asalin hoton, Reuters

  7. Wasu yan takarar zango na biyu

    Macen da tafi taka leda

    • Beth Mead (England/Arsenal)
    • Alex Morgan (USA/Orlando Pride/San Diego Wave)
    • Alexia Putellas (Spain/Barcelona)

    Mace mai horarwa da tafi yin fice

    • Sonia Bompastor (Lyon)
    • Pia Sundhage (Brazil)
    • Sarina Wiegman (England)

    Mace mai tsaron raga da ke kan gaba

    • Ann-Katrin Berger (Germany/Chelsea)
    • Mary Earps (England/Manchester United)
    • Christiane Endler (Chile/Lyon)
  8. Wadanda ke takara

    Dan wasan da yafi taka rawar gani a duniya

    • Karim Benzema (France/Real Madrid)
    • Kylian Mbappe (France/Paris St-Germain)
    • Lionel Messi (Argentina/Paris St-Germain)

    Kocin da ba kamarsa

    • Carlo Ancelotti (Real Madrid)
    • Pep Guardiola (Manchester City)
    • Lionel Scaloni (Argentinia)

    Mai tsaron raga da ba kamarsa

    • Yassine Bounou (Morocco/Sevilla)
    • Thibaut Courtois (Belgium/Real Madrid)
    • Emiliano Martínez (Argentina/Aston Villa)
  9. Virgil van Dijk ya halarci bikin

    Virgil van Dijk

    Asalin hoton, Reuters

  10. Argentina tana takarar magoya bayan da suka fi da'a a 2022. Idan ta lashe kyautar shine zai karba a madadin magoya bayan kasar.

    Ya halarci dukkan gasar kofin duniya tun daga 1974.

    Tuni Carlos ya je wurin bikin da gangarsa.

    Fifa awrad

    Asalin hoton, Getty Images

  11. Daga Nottingham zuwa birnin Paris

    Cikin bikin da za a gudanar zai kunshin bakuncin Lionel Messi da Pep Guardiola da Carlo Ancelotti... da Jermaine Jenas.

    Jermaine ishine za gabatar da bikin tare da Samantha Johnson.

  12. Kociyan Argentina zai ci gaba da horar da Argentina

    Tun kafin bikin na ranar Litinin Argentina ta sanar da cimma yarjejeniyar ci gaba da aiki da koci, Lionel Scaloni - wanda yake cikin takarar koci mafi kwazo a 2022.

    Zai ci gaba da aiki da Argentina zuwa karshen kakar 2026, wato bayan kofin duniya a Canada da Mexico da kuma Amurka.

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  13. Dmitri Payet da Richarlison sun halarcin wajen bikin, inda suke amsa tambaya kan wane zai lashe kyautar Puskas Award ta kwallon da aka ci mafi kayatarwa a 2022..

    Fifa Award

    Asalin hoton, BBC Sport

  14. Ba za a manta da shekarar 2022 ba

    Tawagar mata ta Argentina ta dauki kofin nahiyar TTurai Argentina ta dauki kofin duniya a Qatar a 2022.

    Argentina

    Asalin hoton, Getty Images

    England Women

    Asalin hoton, Getty Images

  15. Bikin bayyana gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

    Jama'a barkanmu da wannan lokacin da zan gabatar muku da bikin sanar da gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022.

    Sunana Mohammed Abdu, Mamman Skeeper TW zan gabatar muku da shirin.

    Za ku iya bayar da gudunmuwa a BBC Hausa facebook da kuma Twitter kai tsaye a lokacin da muke gabatar da shirin.