Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Bikin gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

Wanann shafin zai ke kawo yadda ake bikin bayyana gwarzon kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Msu takarar mace mai horarwa da ba kamarta

  2. Kyautar Puskas, Marcin Oleksy

  3. Labarai da dumi-dumi, Gwarzon gola a 2022:, Emi Martinez

  4. Masu takarar golan da ba kamarsa

  5. Labarai da dumi-dumi, Macen da ba kamarta a tsaron raga, Mary Earps

  6. Wasu yan takarar zango na biyu

    Macen da tafi taka leda

    • Beth Mead (England/Arsenal)
    • Alex Morgan (USA/Orlando Pride/San Diego Wave)
    • Alexia Putellas (Spain/Barcelona)

    Mace mai horarwa da tafi yin fice

    • Sonia Bompastor (Lyon)
    • Pia Sundhage (Brazil)
    • Sarina Wiegman (England)

    Mace mai tsaron raga da ke kan gaba

    • Ann-Katrin Berger (Germany/Chelsea)
    • Mary Earps (England/Manchester United)
    • Christiane Endler (Chile/Lyon)
  7. Wadanda ke takara

    Dan wasan da yafi taka rawar gani a duniya

    • Karim Benzema (France/Real Madrid)
    • Kylian Mbappe (France/Paris St-Germain)
    • Lionel Messi (Argentina/Paris St-Germain)

    Kocin da ba kamarsa

    • Carlo Ancelotti (Real Madrid)
    • Pep Guardiola (Manchester City)
    • Lionel Scaloni (Argentinia)

    Mai tsaron raga da ba kamarsa

    • Yassine Bounou (Morocco/Sevilla)
    • Thibaut Courtois (Belgium/Real Madrid)
    • Emiliano Martínez (Argentina/Aston Villa)
  8. Virgil van Dijk ya halarci bikin

  9. Argentina tana takarar magoya bayan da suka fi da'a a 2022. Idan ta lashe kyautar shine zai karba a madadin magoya bayan kasar.

    Ya halarci dukkan gasar kofin duniya tun daga 1974.

    Tuni Carlos ya je wurin bikin da gangarsa.

  10. Daga Nottingham zuwa birnin Paris

    Cikin bikin da za a gudanar zai kunshin bakuncin Lionel Messi da Pep Guardiola da Carlo Ancelotti... da Jermaine Jenas.

    Jermaine ishine za gabatar da bikin tare da Samantha Johnson.

  11. Kociyan Argentina zai ci gaba da horar da Argentina

    Tun kafin bikin na ranar Litinin Argentina ta sanar da cimma yarjejeniyar ci gaba da aiki da koci, Lionel Scaloni - wanda yake cikin takarar koci mafi kwazo a 2022.

    Zai ci gaba da aiki da Argentina zuwa karshen kakar 2026, wato bayan kofin duniya a Canada da Mexico da kuma Amurka.

  12. Dmitri Payet da Richarlison sun halarcin wajen bikin, inda suke amsa tambaya kan wane zai lashe kyautar Puskas Award ta kwallon da aka ci mafi kayatarwa a 2022..

  13. Ba za a manta da shekarar 2022 ba

    Tawagar mata ta Argentina ta dauki kofin nahiyar TTurai Argentina ta dauki kofin duniya a Qatar a 2022.

  14. Bikin bayyana gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022

    Jama'a barkanmu da wannan lokacin da zan gabatar muku da bikin sanar da gwarzon dan kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022.

    Sunana Mohammed Abdu, Mamman Skeeper TW zan gabatar muku da shirin.

    Za ku iya bayar da gudunmuwa a BBC Hausa facebook da kuma Twitter kai tsaye a lokacin da muke gabatar da shirin.