Nan muka kawo karshen shirin
Nan muka kawo karshen da fatan za ku tara a nan gaba.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tudun Wada ke muku fatan alheri.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Wanann shafin zai ke kawo yadda ake bikin bayyana gwarzon kwallon kafa na duniya na Fifa na 2022
Mohammed Abdu
Nan muka kawo karshen da fatan za ku tara a nan gaba.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tudun Wada ke muku fatan alheri.
2016: Cristiano Ronaldo (Real Madrid)
2017: Cristiano Ronaldo (Real Madrid)
2018: Luka Modric (Real Madrid)
2019: Lionel Messi (Barcelona)
2020: Robert Lewandowski (Bayern Munich)
2021: Robert Lewandowski (Bayern Munich)
Masu takara
Lionel Messi Argentina/PSG
Karim Benzema Faransa/Real Madrid
Kylian Mbappe Faransa/PSG
Beth Mead (England/Arsenal)
Alex Morgan (USA/Orlando Pride/San Diego Wave)
Alexia Putellas (Spain/Barcelona)
Muna shirin shiga zangon bayyana gwarzuwar 'yar kwallon kafa ta duniya ta mata ta 2022.
Yanzu za a shakata kadan.
Iyayen cin kwallaye Messi da Mbappe da Benzema da kuma Haaland? Kwallo....raga....kwallo.....raga...
'Yan kwallon sun hada da Thibaut Courtois, Achraf Hakimi, Joao Cancelo, Virgil van Dijk, Kevin de Bruyne, Luka Modric, Casemiro, Lionel Messi, Kylian Mbappe, Karim Benzema da kuma Erling Haaland.
Mata hudu daga ciki daga tawagar Ingila suka fito.
'Yan wasan sun hada da Christiane Endler, Lucy Bronze, Mapi Leon, Leah Williamson, Wendie Renard, Alexia Putellas, Kiera Walsh, Lena Oberdorf, Alex Morgan, Sam Kerr da kuma Beth Mead.
Wanda ya karbi kyautar shine Carlos 'Tula' Pascual. Ya fara goyon bayan Argentina tun daga gasar kofin duniya a 1974 zuwa ta Qatar a 2022.
Magoya bayan Argentina da yawa da suka je Qatar suka mara baya, sannan dandazon da suka yi a kasar bayan lashe kofin duniya na uku jimilla.
Magoya bayan Japan da suka dunga tsayawa bayan tashi wasa suka dunga tsince abubuwan da aka zura a wuraren zama.
Wannan kyautar akan yi ga dan wasa ko kunyiya ko tawaga da sauransu ga duk wadanda suka nuna wasa ba tare da gaba ba