Benzema ya zama gwarzon UEFA 2022

Wannan shafin zai kawo muku halin da ake ciki kai tsaye a Istanbul game da raba rukunan gasar Zakarun Turai ta Champions League.

Rahoto kai-tsaye

Buhari Muhammad Fagge

  1. Rukunin E

    AC Milan

    Chelsea

    Salzburg

  2. Rukunin A

    Ajax

    Liverpool

    Napoli

  3. Rukunin B

    FC Porto

    Atletico Madrid

  4. Rukunin E

    AC Milan

    Chelsea

  5. Rukunin C

    Bayern Munich

    Barcelona

  6. Rukunin G

    Manchester City

    Sevilla

  7. Rukunin H

    P S G

    Juventus

  8. Rukunin F

    Real Madrid

    Leipzig

  9. Masu kofin a hannu Real Madrid na jan ragamar rukunin F.

    Gwarzuwar Premier League Manchester City na rukunin G.

    A karshe Paris St-Germain na rukunin H.

    • Rununin D

      Frankfurt

      Tottenham

    • Porto na rukunin B yayin da gwarzuwar gasar Jamus Bayern Munichke rukunin C.

    • Rukunin A

      Ajax

      Liverpool

      Napoli

    • Real Madrid ce ke rike da gasar

      Getty Images

      Asalin hoton, Getty Images

      Madrid ce ta cinye Liverpool a wasan karshe da ci daya mai ban haushi.

    • Abin da za a yi a yau

      Za a raba rukunin gasar Zakarun Turai ta Champions League.

      Ana gabatar da wannan shiri ne kai tsaye a Istanbul na kasar Turkiyya, haka yasa aka yi masa kirari da Istanbul 2023.

      Tsofaffin da yan wasan da ke taka leda sun halarci taron domin karbar kyautuka da kuma bayar da su.

      Wannan ce gasa ta 68 da za a gabatar, ta 31 kenan bayan sauya fasalin gasar.

      UCL

      Asalin hoton, UCL

    • Barka

      Masu bibiyarmu barkanmu da wannan lokaci Buhari Muhammad Fagge ke fatan kawo muku labaran kai tsaye na yadda ake raba rukunan gasar zakarun Nahiyar Turai ta Champions League.