Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Man City ta ragargaji Liverpool wadda ta ci Premier na bana
Wannan shafi ne kai tsaye da ke dauke da labarin wasanni a karawar Manchester City da Liverpool da na Real Madrid da Getafe.
Rahoto kai-tsaye
Mohammed Abdu
'Yan wasan da Man City za su fara buga mata wasa
An ci kwallo - Sheffield United 3-0 Tottenham, Oli McBurnie
Man City da Liverpool
Manchester City na fatan doke Liverpool karo uku a jere a gida kuma a karon farko tun bayan 1937 Nasarar da Liverpool ta samu a wasa 10 a Premier League a Etihad ita ce wasan farko da Jurgen Klopp da Manchester City a Nuwambar 2015.
Liverpool na fatan yin nasara a kan Manchester City gida da waje a gasar Premier League a karo na uku.
'Yan wasan da za su buga wa Man City da Liverpool
Barkanmu da kasancewa...
Jama'a barkanmu da saduwa a cikin shirin kai tsaye a wasa tsakanin Manchester City da Liverpool da na Real Madrid da Getafe.
Za ku iya bayar da gudunmawarku a lokacin da nake gabatar da shirin a BBC Hausa ko ta Twiiter.
Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper Tw zan gabatr da shirin.