Man City ta sharara kwallo biyar a ragar Burnley

Wannan shafi ne kai tsaye kan wasan Premier League tsakanin Manchester City da Burnley da wasu labaran wasanni da ke wakana a rana Litinin

Rahoto kai-tsaye

Mohammed Abdu

  1. Za a je a duba VAR

    Ta yanke hukuncin cewar fenariti ne ga Man City.

    Aguero ya fadi kasa kuma laifin Ben Mee a cikin gidan Bunley.

  2. Man City 2-0 Burnley, Riyad Mahrez

    Riyad Mahez ne ya jawo kwallo daga bangaren hagu zuwa da'irar Bunley ya kuma wuce Charlie Taylor da wani dan wasan sannan ya buga kwallo ta fada raga.

  3. Bologna da Juventus

    Kai tsaye

    Asalin hoton, Juventus Twitter

    Kai tsaye

    Asalin hoton, Bologna Twitter

  4. Bologna da Juventus

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  5. Man City 1-0 Burnley

    Sergio Aguero ne ya samu dama amma 'yan Burnley suna da yawa a cikin da'ira ta 18 saboda haka ya buga kwallon sai dai ba zafi an kuma tare.

  6. Man City 1-0 Burnley

    City ta kara buga kwana da ta dan rikita Burnley kuma yar karama aka buga kuma Riyad Mahrez ya buga zuwa gun Sergio Aguero amma Burnley ta cire kwallon.

    .

  7. Man City 1-0 Burnley

    Bunrney ta taka rawar gani da tun farko tana ganin za ta iya rike wasan sai Foden ya zura mata kwallo.

    Saboda haka sai ta sake shiri in ba haka ba kwallaye da dama su shiga ragarta domin 3-0 City ta doke Arsenal.

  8. Man City 1-0 Burnley, Phil Foden

    Phil Fodenmakes ya ci wa City kwallo na biyu tun da aka ci gaba da gasar Premier League.

    City ta kwaso kwana ne kuma kwallon ya je wajen Foden wanda ya buga ta wuce ta fada raga.

  9. Man City 0-0 Burnley

    City ta samu damar yin wani abun a bugun tazara da ta samu kusa da wurin kwaso kwana.

    Sai dai kwallon da David Sila ya buga bai yi kyau ba. Ya murdo kwallon da ya haura kowa ya kuma fita daga hatsari.

    Ba sai an gaya maka cewar kwazonsa ya fi karfin ya buga irin wannan kwallon.

  10. Man City 0-0 Burnley

    Mun shiga minti 10 da fara wasa har yanzu ba wani labari amma City ce kan gaba a taka leda amma Burnley na bi a hankali da kuma tare baya.

  11. Man City 0-0 Burnley

    Burnley na buga 4-4-2, sai dai kuma Jay Rodriguez na yawan dawowa cikin masu buga tsakiya sai kaga sun koma biyar don tare 'yan gaban Manchester City.

  12. Man City 0-0 Burnley

    Wasan dai na tafiya kuma Man City ce kan gaba wajen rike kwallo.

  13. Man City 0-0 Burnley

    Bayan da aka yi shiru na minti daya don tunawa da wadanda suka mutu sakamakon cutar korona da masu zanga zanga ta kin bakar fata an kuma take kwallo.

    Kai tsaye

    Asalin hoton, Getty Images

  14. Yadda 'yan 10 karshe suke a teburi

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  15. Yadda 'Yan 10 farko suke a kan teburi

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  16. Man City da Burnley

    Bayanan bidiyo, Babangida mai Manchester City
  17. 'Yan wasan da za su buga wa Man City

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  18. Man City da Burnley

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  19. Man City da Burnley

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

    Kai tsaye

    Asalin hoton, BBC Sport

  20. Man City da Burnley

    Bayanan bidiyo, Hasan mai Manchester City