Katin grgadi - Everton 0-0 Liverpool
Richarlison n ya keta bayan Liverpool amma sai ya ga zai fadi nan da nan ya buga kwallo amma ta yi fadi da yawa.
Nan da nan ita ma Liverpool ta kai kora ta hannun Sadio Mane amma sai Lucas Digne ya yi masa keta hakan ya sa alkalin wasa Mike Dean ya yi masa kati mai ruwan dorawa amma a wajen da'ira ta 18 ta Everton.