Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Yadda aka fafata a wasannin Lahadi na Premier

Muna kawo maku rahotanni da kuma sharhi kai-tsaye game da wasannin Premier mako na 11.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Shamsiyya Haruna

Crystal Palace 0-0 Leicester City

Masu bibiyarmu barkanku da tsakar ranar Lahadi.

Wasan da ake fafatawa yanzu shi ne Crystal Palace 0-0 Leicester City