Man Utd na taba Tottenham, Tottenham 0-1 Manchester United
Saura kadan Pogba ya kara kwallo ta biyu amma Lloris ya fitar da kwallon.
Mancheser United ta doke Tottenham ci 0-1 a fafatawar da suka yi a gasar Firimiya a Wembley. Ole Gunnar Solskjaer yanzu ya buga wasa biyar a jere ba a doke shi ba.
Awwal Ahmad Janyau
Saura kadan Pogba ya kara kwallo ta biyu amma Lloris ya fitar da kwallon.
Saura kiris Harry Kane ya rama wa Tottenham
Golan Tottenham Lloris ya fitar da kwallon waje
Golan Tottenham ne ya cabe kwallon

Asalin hoton, Reuters

Asalin hoton, Reuters

Asalin hoton, Reuters
Golan Mancheser De Gea ne ya sake fitar da kwallon
Amma De Gea ya kabe kwallon

Asalin hoton, Reuters

Asalin hoton, Reuters
Erik Lamela ya karbi Sissoko
Daga tsakiyar fili Pogba ya aika wa Rashford ya ci kwallon a ragar Tottenham
Har yanzu babu ci.

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images

Asalin hoton, Getty Images
Amma ya tashi kuma ya koma ci gaba da buga wa Tottenham wasa