Ko Man Utd za ta iya shiga tsara, Tottenham 0-0 Manchester United
A bana Manchester United ta kasa cin wasanni biyar tsakaninta da manyan kungiyoyi shida da ke saman tebur inda ta yi canjaras sau biyu aka doke ta sau uku.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Mancheser United ta doke Tottenham ci 0-1 a fafatawar da suka yi a gasar Firimiya a Wembley. Ole Gunnar Solskjaer yanzu ya buga wasa biyar a jere ba a doke shi ba.
Awwal Ahmad Janyau
A bana Manchester United ta kasa cin wasanni biyar tsakaninta da manyan kungiyoyi shida da ke saman tebur inda ta yi canjaras sau biyu aka doke ta sau uku.
Mataimakin Alkalin wasa ya daga tuta satar gida Harry Kane ya yi
Lingard ya kai kora ya aika wa Martial amma ya yi sanya wajen tare kwallon a kusa da harabar Tottenham
Amma Rashford ya buga kwallon a hannun golan Tottenham
ya dirka kwallon a sama
Son ya kai kora amma kwallon ta fita.
Wannan na daya daga cikin manyan wasanni a Firimiya kuma babban wasa na farko ga sabon kocin Manchester United na riko Ole Gunnar Solskjaer bayan ya yi nasara a wasanni biyar a jere.
Tottenham na fatan doke Manchester United a Firimiya sau uku a jere a karon farko tun 1960.