Kofin Duniya: Yadda Croatia ta doke Najeriya
Najeriya ta sha kashi a fafatawarta da Croatia a rukuninsu na D a gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a Rasha.
Rahoto kai-tsaye
Awwal Ahmad Janyau
Rakitic ya karbi kati, Croatia 0-0 Najeriya
Ivan Rakitic ya karbi katin gargadi bayan ya yi wa Victor Moses keta.
'Yan wasan Super Eagles da ke benci
Ezenwa, Akpeyi, Ebuehi, Musa, Ogu, Nwankwo, Onazi, Omeruo, Awaziem, Iheanacho, Echiejile da kuma Obi
Minti 30 da wasa, Croatia 0-0 Najeriya
Har yanzu Najeriya ba ta gwada golan Croatia ba.
Argentina da Iceland sun tashi 1-1, Croatia 0-0 Najeriya
Duk wanda ya samu nasara tsakanin Najeriya da Croatia zai dare teburin rukuninsu na D

Asalin hoton, Getty Images
'Yan wasan da ke bugawa Croatia wasa, Croatia 0-0 Najeriya
Kauce wa XYa kamata a bar bayanan X?Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Najeriya ta kai kora, Croatia 0-0 Najeriya
Balogun ya nemi ya sa kai amma ya fadi a gidan Croatia.
Moses ya kai hari, Croatia 0-0 Najeriya
Amma ya fadi a harabar gidan Croatia
Kramaric ya yi kokarin auna golan Najeriya daga nesa, Croatia 0-0 Najeriya
Croatia sun dawo suna taba Najeriya, Croatia 0-0 Najeriya
Croatia ta kai hari, Croatia 0-0 Najeriya
Amma Perisic ya buga kwallon saman raga
Mikel ya kai hari, Croatia 0-0 Najeriya
Amma golan Croatia ya cafke kwallon
'Yan wasan da ke bugawa Najeriya wasa, Croatia 0-0 Najeriya
Kauce wa XYa kamata a bar bayanan X?Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X
Croatia sun yi kwance gida, Croatia 0-0 Najeriya
Najeriya na taba Croatia, Croatia 0-0 Najeriya
Croatia sun samu kwana, Croatia 0-0 Najeriya
Moses ya kai kora, Croatia 0-0 Najeriya
Amma Croatia ta kabe
Croatia 0-0 Najeriya
An fara wasa, Croatia 0-0 Najeriya
'Yan wasan da za su buga wa Croatia da Najeriya wasa, Croatia 0-0 Najeriya