Liverpool ta kai mummunar kora, Man City 1-0 Liverpool (1-3)
Alex Oxlade-Chamberlain ya kai kora saura kiris ya rama wa Liverpool.
Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
AS Roma ta yi waje rot da Barcelona yayin da Liverpool ta fitar da Manchester City daga gasar cin kofin Zakarun Turai ta bana.
Naziru Mikailu
Alex Oxlade-Chamberlain ya kai kora saura kiris ya rama wa Liverpool.
An bai wa Sadio Mane da golan Man City Ederson katin gargadi bayan da Mane ya taka Otamendi sannan shi kuma Ederson ya zo ya tunkude shi.
Me zai faru a yau - ban mamaki?
Daniele De Rossi ne ya biugo kwallo wacce ta 'yan bayan Barcerlona kafin Edin Dzeko ya take ta sannan ya zura ta a raga.
Ba zan ce City ba za ta iya kai labari a wannan wasan ba duk da cewa ta sha kaye da ci 3-0 a wasan farko. Sun fi kowa kyau a Ingila kuma za su lashe wannan wasan domin kai wa zagaye na gaba.
Sai dai Liverpool na da karfin da za su iya yin wani abu.
Ina ganin za su zira kwallo daya, abin da zai sa su fitar da Man City.