Za a maka Najeriya a kotu kan yanke wa Nijar lantarki

Wannan shafin yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza, Mukhtar Adamu Bawa, A'isha Babangida and Umar Mikail

Assalamu alaikum

Masu bibiyar shafin BBC Hausa kai-tsaye, kun wayi gari lafiya.

Abdullahi Bello Diginza da Aisha Babangida ke fatan sake kasancewa da ku a wannan rana ta Juma'a 'Haji Babar rana', domin kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Kuna iya tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa a shafukanmu na sada zumunta da muhawara.