Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi masu haƙar ma'adinai ba bisa ƙa'ida ba

Wannan shafin yana kawo muku labarai kai-tsaye kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Abdullahi Bello Diginza

Barka da hantsi

Maraba da sake haɗewa a shafin labarai kai-tsaye tare da ni Umar Mikail.

Za mu kawo muku rahotanni daga sassan duniya tun daga safiyar wannan rana ta Asabar har zuwa darenta.

Ku biyo mu.