Alƙaliya ta sanya ranar fara shari'ar tsohon shugaban Amurka, Trump

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza and A'isha Babangida

Assalamu alaikum

Masu bin mu a wana shafi barkan mu da safiyar ranar Juma'a, wadda Bahaushe ke yi wa kirarai da 'Haji babbar rana'.

Abdullahi Bello Diginza ke fatan sake kasancewa da ku, domin ci gaba da kawo muku irin wainar da ake toyawa a faɗin duniya.

Za mu mayar da hankali kan Najeriya da makwabtan ƙasashe. Ku biyo mu.