Assalamu Alaikum
Masu bin mu a wannan shafi barkanmu da war haka
Aisha Babangida ce ke fatan kasancewa da ku a wannan safiya ta Juma'a domin kawo muku irin labaran da ke faruwa a faɗin duniya.
Kuna kuma iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa.