Abba Kabir Yusuf ya gayyaci Muhammadu Sanusi II bikin rantsar da shi a Kano

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da makwabtanta da kuma sauran sassan duniya kai tsaye

Rahoto kai-tsaye

Muhammad Annur Muhammad and Haruna Kakangi

Buɗewa

Jama'a barkanmu da wannan safiya ta Juma'a, sannunmu da sake saduwa a wannan shafi da muke kawo muku labaran abubuwan da ke wakana a Najeriya da makwabtanta da kuma sauran sassan duniya kai tsaye.

Yau ma dai ni ne Muhammad Annur Muhammad zan kasance tare da ku a shafin daga yanzu har zuwa wani lokaci a nan gaba.

Mu sashe baki da wannan karin-maganar da ke cewa ''Matar shige ba ta da daraja''