'Yan bindiga sun kashe malamin coci sun sace matarsa a Kaduna

Wannan shafi ne da yake kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza

Assalamu alaikum

Masu bin mu a wannan shafi, da fatan kun wari lafiya a wannan rana ta Asabar.

Abdualklahi Bello Diginza ke fatan kasancewa da ku a daidai wannan lokaci domin kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Kuna kuma iya leƙawa shafukanmu na sada zumunta domin tafka muhawara kan labaran da muke wallafawa a kowanne lokaci.