Yan sanda sun daƙile harin masu garkuwa da mutane a Plateau

Wannan shafin na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Abdullahi Bello Diginza and Ahmad Tijjani Bawage

Barka da hantsi

Diginza

Asalin hoton, Diginza

Maraba da shigowa shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa tare da ni Abdullahi Bello Diginza

Ku biyo mu don samun labarai da rahotanni na abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, musamman a Najeriya da Afirka da maƙwabtansu.

Barkanmu da hantsin wannan Asabar.