Ban sayi fom ɗin takara ba, idan ina so da kuɗina zan saya - Gwamnan CBN Godwin Emefiele

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Afirka da sauran sassan duniya musamman batutuwan da suka shafi Sallah karama.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau and Umar Mikail

Maraba

Muna maku maraba da kasancewa da mu a wannan shafin da muke kawo maku labarai da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya