Putin bai shirya kawo ƙarshen yaƙi ba - Jami'in Faransa

Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Afirka da sauran sassan duniya musamman Ukraine da Rasha.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Awwal Ahmad Janyau

Maraba

Barkanmu da sake haɗewa a shafin rahotanni kai-tsaye.

Umar Mikail ne ke tare da ku a wannan hantsi na Asabar.

Ku biyo mu don sanin abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, musamman a Ukraine.