Marabanku

Asalin hoton, Getty Images
Jama'a barkanmu da safiya da fatan an wayi gari lafiya daga nan sashen Hausa na BBC.
Sunana Imam Sale, barka da zuwa wannan shafi da muke kawo muku labaran irin wainar da ake yawa a aɗin duniya baki ɗaya.
Da fatan za ku kasance da mu a tsawon wannan rana.
