Sai gobe...
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Za ku iya ziyartar shafinmu na Facebook ko Twitter ko kuma na Instagram domin samun ƙarin bayani kan wasu labaran da muka wallafa ko kuma tafka muhawara a kansu.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Ƙwazon 'yan Najeriya a ƙasashen waje saboda ilimin da suka samu a gida ne - Buhari
- Kotu ta ɗaure ɗan majalisa a Tunisia saboda cin zarafin ɗaliba
- Mutum 10 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Jihar Ondo
- Buhari ya wuce Afirka ta Kudu daga Faransa
- Gwamna Matawalle ya gabatar da buƙatun Zamfara a taron sauyin yanayi
- Ana daf da sanar da Dean Smith a matsayin sabon kocin Norwich City
- Dakarun Sudan sun harba hayaƙi mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga-zanga
- Poland na zargin Belarus da rura wutar kan iyaka
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labran da ma wasu muhimmai