Gwamnatin Kano ta hana yin fim ɗin satar mutane da na shan ƙwaya

Labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Nijar da sauran sassan duniya

Rahoto kai-tsaye

Imam Saleh and Umaymah Sani Abdulmumin

Barkanmu da safiya

    • Marubuci, Imam Saleh
    • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa

Jama'a barkanmu da safiya da fatan kun wai gari lafiya.

Nine Imam Saleh, nake muku maraba zuwa wannan shafi da muke kawo muku labaran duniya kai tsaye.

Sai ku gyara zama don kasancewa da mu.