Barkanmu da safiya
- Marubuci, Imam Saleh
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa
Jama'a barkanmu da safiya da fatan kun wai gari lafiya.
Nine Imam Saleh, nake muku maraba zuwa wannan shafi da muke kawo muku labaran duniya kai tsaye.
Sai ku gyara zama don kasancewa da mu.