Malaman Kano da za su yi muƙabala da Sheikh Abduljabbar

Gwamnatin Kano ta bayyana mutum huɗu da za su yi muƙabala da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara
Malaman sun haɗa da Dr Rabiu Umar Rijiyar Lemo da Mallam Kabiru Bashir da Mallam Abubakar Madata da Mallam Masud Hotoro.
An kuma bayyana Farfesa Salisu Shehu shugaban cibiyar harakokin addini ta Jami’ar Bayero a matsayin alkalin mukabalar
Sauran malaman da suka halarci muƙabalar sun hada da Shehi Bakari da Dr Saidu Dukawa da Malam Mai Bushara


