Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Bola Tinubu ya yi amai ya lashe kan daukar jami'an tsaro miliyan 50

Wannan shafin na kawo maku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabtanta da sauran ƙasashen duniya.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Nasidi Adamu Yahaya

Assalamu Alaikum

Barkanmu da hantsin Talata kuma maraba da shigowa shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa.

Ku biyo ni Umar Mikail don karanta labarai da ganin hotunan abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, musamman a Najeriya da Nijar da maƙotansu.