'Yan sanda sun ceto mutum biyar, sun kashe ɗan fashi a Kaduna

Wannan shafin na kawo maku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da makwabtanta da sauran ƙasashen duniya.

Rahoto kai-tsaye

Buhari Muhammad Fagge and Umar Mikail

Barka da hantsi

Masu bibiyarmu a wannan shafi muna fatan an wayi garin ranar Lahadi lafiya.

Ku kasance tare da Buhari Muhammad Fagge domin kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye daga ko ina cikin sassan duniya.