Za a yi wa matasa biyu bulala 12 a Kano

Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni na wasu abubuwan da suke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a yau.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail

Maraba

Barkanmu da shigowa shafin labarai kai-tsaye na abubuwan da ke faruwa a sassan duniya.

Sai dai za mu fi mayar da hankali kan Najeriya da Nijar da maƙwabtansu.

Umar Mikail ke cewa ku biyo mu a wannan hantsi zuwa dare.