Mutum 12 sun mutu kan hanyar Kaduna zuwa Abuja

Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Mustapha Musa Kaita

Barka

Umar Mikail kuka tarar a shafin labarai kai-tsaye.

Ku biyo ni domin sanin halin da duniya ke ciki, musamman a Najeriya da Nijar da kuma maƙwabtansu.