Assalamu Alaikum
Maraba da shigowa shafin labarai kai-tsaye.
Za ku kasance tare da Umar Mikail a wannan hantsi domin kawo muku rahotanni kai-tsaye na abubuwan da ke faruwa a sassan duniya - musamman Najeriya da Nijar da maƙwabtansu.
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye kan wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da maƙwabtanta da sauran sassan duniya.
Umar Mikail and Mustapha Musa Kaita