Sakamakon zaɓen Ƙaramar Hukumar Oredo

Adadin masu zaɓe da aka yi wa rajista: 309968
Masu zaɓe da aka tantance: 64783
Halastattun Ƙuri'u: 62578
Ƙuri'un da suka lalace: 1302
Ƙuri'un da aka kaɗa: 63880
Yawan ƙuri'un jam'iyyar APC da PDP:
APC: 18365
PDP: 43498

