Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu Litinin za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- Sarkin Zazzau Dokta Shehu Idris ya rasu
- Gwamna Wike ya bayyana abin da faru ga jami'in tattara zaɓen Ƙaramar Hukumar Orhionmwon
- Obaseki ya lashe zaɓen Edo
- Gawar Marigayi Sarkin Zazzau Shehu Idris ta isa Zaria
- Buhari ya jajanta wa mutanen Kaduna kan rasuwar Sarkin Zazzau
- Janai'zar Sarkin Zazzau Kai-Tsaye
- Shugaban Majalisar Dattawa ya yi ta'aziyya bisa rasuwar Sarkin Zazzau
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai.




















