Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.

Koma shafi mai hoto

Samu ƙarin bayani kan shafin tattalin data

Jirgin ƙasa ya tunkuyi motoci a Lagos

Wannan shafi na kawo muku bayanai kai-tsaye dangane da irin wainar da ake toyawa a fadin duniya musamman batutuwan da suka shafi Najeriya da Nijar da makwabtansu.

Rahoto kai-tsaye

Umar Mikail and Nasidi Adamu Yahaya

Maraba da shigowa shafin labarai kai-tsaye

Barkanku da shigowa wannan shafi da zai kawo muku rahotanni kai tsaye tawon yinin Litinin - Mande Tushen Aiki, in ji masu iya magana.

Umar Mikail ke cewa ku kasance tare da mu domin sanin yadda duniyar ke ciki.