Buɗewa
Buhari Muhammad Fagge ke muku fatan an tashi lafiya tare da fatan kasancewa da ku cikin yinin yau, domin kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye a wannan shafi.
Ku kasance da mu domin samun labarai da dumi-duminsu da suka shafi Najeriya da Nijar da Kamaru Ghana har ma da Sudan, da kuma labaran da suka shafi sauran nahiyoyin duniya kamar Turai da Asiya da sauransu.
