Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu zai mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- Goodluck Jonathan ya isa Mali don sasanta rikicin siyasa
- Ma'aikatan lafiya 57 sun kamu da korona a Jihar Filato
- Za a buga gasar Kofin Afirka ta 2023 a watannin Yuni/Yuli
- An gudanar da addu'ar neman zaman lafiya a Katsina
- Sojojin Kamaru na neman yaran da 'yan a-ware suka sace
- Majalisa na son a daina ƙayyade shekarun neman aikin gwamnati a Najeriya
- 'Yar autar Nelson Mandela ta kamu da korona kafin rasuwarta
- Za a buɗe makarantu a birnin Leicester na Ingila
- 'Yammacin Afrika ta zama cibiya ta garkuwa da mutane a teku'
Ku duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da wasu muhimmai...