Ba lallai a samu riga-kafin korona a 2020 ba – WHO

Wannan shafi na kawo muku bayanai kai tsaye dangane da irin wainar da ake toyawa a fadin duniya musamman batutuwan da suka shafi Najeriya da Nijar da makwabtansu.

Rahoto kai-tsaye

Nasidi Adamu Yahaya and Mustapha Musa Kaita

Barkanmu da Juma’a

Nasidi Adamu Yahaya ne yake yi muku barka da Juma’a.

Da fatan kun wayi gari lafiya. Muna kuma fatan za ku kasance tare da mu tsawon wannan rana domin sanin wainar da ake toyawa a duniya.

Kuna iya tafka muhawara da bayyana ra’ayoyinku a shafukanmu na sada zumunta a BBC Hausa.