Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye a wannan shafin, sai kuma gobe Asabar idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- WHO ta nemi jiragen sama su dauki matakan kariya
- Shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin Filato ya kamu da cutar korona
- COVID-19: Minista ya sauka daga mukaminsa a Ghana
- 'Maganin Madagascar na Maleriya ne'
- An soma shari'ar Khashoggi a Turkiyya
- Dan achaba ya mutu bayan ya cinna wa kansa wuta
- Coronavirus: An kori ministan da ya karya dokar kulle
- Mutanen da suka kamu da korona a Saudiyya sun haura 200,000
- Gwamnan Bauchi ya dakatar da Sarkin Misau
- An kashe sojoji tara a Mali
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan da ma wasu labaran.


















