Allah Ya yi dare, gari ya waye
Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi da ke kawo muku labarai da rahotannin da suka shafi rayuwarku.
Sunana Nasidi Adamu Yahaya, kuma ina fatan za ku bibiye mu domin jin wainar da ake toyawa a fadin duniya, musamman a kasshen Nariya, Nijar da makwabtansu, har ma da sauran sassan duniya.
Kuna iya tafka muhawara da bayyana ra'ayoyinku a shafukanmu na sada zumunta da muhawara a BBC Hausa.
