Barkanmu da ranar Lahadi
- Marubuci, Nasidi Adamu Yahya
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa, Abuja
Daga nan Sashen Hausa na BBC muke yi muku fatan alheri.
Da fatan kuma za ku bibiye mu tsawon wannan rana ta Lahadi domin sanin irin wainar da ake toyawa a fadin duniya, musamman a kasashen Najeriya da Nijar, da makwabta.
Sunana Nasidi Adamu Yahaya. Ni ne zan kasance tare da ku tsawon wannan rana.
Kada ku manta za ku iya tafka muhawara kan dukkan labaran da muke kawo muku a shafukanmu na sada zumunta a BBC Hausa.