Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci muka kawo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye, sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- Abin da ya sa aka dakatar da bude wuraren ibada a Lagos
- Ganduje ya yi watsi da rahoton kwamitin Buhari kan mace-macen Kano
- An kama wani mutum bayan samun gawar budurwa a rataye
- Shugaban kasar Honduras ya kamu da cutar korona
- COVID-19: Har yanzu Yarima Charles ba ya jin ƙamshi da ɗandano
- Sabuwar dambarwa a APC a yayin da Giadom ya ce shi ne shugaban riko
- Mutum 35,000 sun kamu da korona cikin kwana daya a Brazil
- An bukaci Afrika Ta Kudu ta sake haramta sayar da giya
- Amurka ta buƙaci gwamnatin Buhari ta kawo ƙarshen zub da jini a arewacin Najeriya
- Covid-19: Kamfanin China ya bai wa Gombe gudunmawar kayayyakin kariya
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da wasu muhimmai...
















