Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokacin muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye a wannan shafin.
Sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labarai da rahotannin.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin:
- Iraƙi ta amince Amurka ta janye sojojinta daga ƙasar
- Najeriya ta samu adadi mafi yawa na masu korona a rana guda
- Koriya ta Arewa ta ce babu amfanin alaƙa tsakaninta da Trump
- Mutum 216,446 sun kamu da korona a Afirka
- Majalisar Wakilai ta karrama Abba Kyari
- Rashin shugabanci na gari ne matsalar 'yan Najeriya – Atiku
- Rayukan al'ummar Yemen na cikin haɗari – MDD
- Kotu a Burundi ta bayar da umarnin rantsar da sabon shugaban ƙasa
- Jawabin Buhari cin mutuncin dimokradiyya ne – PDP