Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a daidai wannan lokaci ne muka kawo karshen kawo muku labarai da rahotanni kai-tsaye.
Sai kuma gobe idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labarai da rahotannin.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin a yau:
- Ƙarin mutum 14 sun warke daga cutar korona a Kaduna
- Za a gudanar da sabon bincike kan Akinwumi Adesina
- An sauke ministar da za ta sayi alawar miliyoyin dala a Madagascar
- Sojojin Najeriya sun kashe 'yan Boko Haram da 'yan fashi
- An yi taron addu'ar shekara shida da rasuwar Sarkin Kano Ado Bayero
- An tuɓe shugabannin ƙananan hukumomi 14 a Zamfara
- 'Yan sandan Najeriya na zanga-zangar ƙin jinin fyaɗe a Twitter
- An nemi shugaban Mali ya sauka daga muƙaminsa
Za ku iya duba ƙasa domin karanta wasu labaran...




















