Kun shigo shafin rahotanni kai-tsaye na BBC Hausa
Jama'a barka da shigowa shafin labarai kai-tsaye na BBC Hausa.
Umar Mikail kuka tarar a ciki kuma ni ne zan kasance da ku zuwa wani lokaci.
Domin sanin halin da duniya ke ciki, ku ci gaba da duba saman wannan shafi daga yanzu har zuwa misalin 10:00 na dare.
